Wannan Shi Ne Musulunci
Change LanguageMenu
Zumuntar
Addini da Hankali
Wasu suna ganin cewar addini yana cin karo da hankali, yana kuma takinsaqa da ilimi, saboda a
Alqur’ani Mai
Girma Shi Ne Dauwamammiyar Mu’ujizar Musulunci.
Wane littafi ne wannan, Alqur’ani, wanda aka fi yin cinikinsa ko rabar da shi a duniya? Littafin da masu imani da
Musulunci ya
Shafi Dukkan Rayuwar Mutun
Wasu daga cikin malaman Falsafa sun xauki xan Adam a matsayin shugaban duniya, da ba shi da doka. Saboda haka zai iya sarrafa ta dai-dai da biyan buqatunsa, ba tare da sa ido ko bincike ba, ko da hakan zai kai ga rusa wani yanki na duniya, ko halakar wani nau’i na halitta. A lokacin

Ibadoji Da Sirrin

Ma’anoninsu A Musulunci

Allah Yana Buqatar Ibadunmu ne? A tantagaryar gaskiya, Allah Maxaukakin Sarki ba shi da buqata da ibadoji da sauran ayyukanmu. Sa’annan kuma tsira da samun babban rabo a Musulunci, ba ayyukan ibada na zahiri, da sauran ibadojin dukiya ne suke samar da su ba. hakan

prayer
  • Bambanci Tsakanin Dokokin Xabi’a Da Dokokin Shari’a
  • Bamu Mai Rabon Gafara a Musulunci
  • Ko Akwai Wasu Dokoki na Musamman Don Shiga Musulunci?

Mahalicci Xaya…
Abin Bauta Xaya

  • An Saukar Masa Da Alqur’ani:
  • Cikamakin Annabawa da Manzanni:    
  • default
  • 2- Rayuwa da Tasowarsa,3- Aiko Shi a Matsayin Manzo
  • 4- Fara Kiransa ga Mutane,5- Hijirarsa
  • 6- Yadda ya Yaxa Musulunci,7- Rasuwarsa

Wa Ye
Manzon Musulunci?

  • Musulmi Sun Mulki Qasar Indiya Kusan Shekaru Dubu, Alhali 80% Na Mazaunan Qasar Ba Musulmai Ba Ne 
  • Musulmai Sun Mulki Qasar Andalus Tsawon Qarni 8 
  • Musulmi Sun Mulki Qasar Masar  Fiye Da Shekara 1400, Sun Kuma Kiyaye Wa Qibdawa Matsayinsu

Ko Gaskiya Ne
Tilastawa Mutane Shiga Musulunci Aka Yi?